Posts

Showing posts from September, 2024

Farrah Complete Hausa Novel Document

Image
FARRAH Complete Hausa Novel Written By Maman Shakur Posted by AiHausa   Novel Price 500 Category Hausa Ebooks Uploaded On 06 Dec, 2022 Upload Time 8:29 pm Hits 218 Views Author Maman Shakur Writer Group Nil Novel Genre Love ,  Romance Comment No Comments FARRAH Complete Hausa Novel Written By Maman Shakur Babban rapi ne sosai da ruwa ke gudana aciki yana kaida kawowa, ruwan rafin gashinan ja kalan kasa, ta baki bakin rafin kuma duwatsu ne manya manya da kanana kanana masu kyau ruwa na zuwa na hawa kansu yana komawa, ga mataye manya da yara sama da su dari duk an kachame gaban rafin ana wanki yanda kasan gasan wanki akeyi ana hayaniya ana wake, wani dankwaleliyan rana da ake kodawa daya fito mai zafin gaske ya haska ko’ina hakan yakarama wajen kyau. Zauna kan wani dutse wata yar matashiyan budurwa take ga uban kaya agabanta data wanke gakuma wasu masu uban yawan a gefenta da batariga ta wanke ba, ahankali zufa ke gangarowa daga gefen fuskanta suna diddiga acikin ruwan, wasu yan mata gud

Idan ba ke complete hausa novel document

Image
IDAN BA KE!!! Complete Hausa Novel Written By Na'ima Sarauta Posted by Ai Hausa Novel Price ₦500 Category Hausa Ebooks Uploaded On 6 Jan, 2023 Upload Time 8:29 pm Hits 218 Views Author Naima Sarauta Writer Group Elegant Writers Association Novel Genre Love ,  Romance Comment No Comments Gudu Saniyar take tana bin ta a baya itama, hannunta riƙe da sanda na korar Nagge, tamkar wanda suke wasan tsere haka Saniyar ke gudu a cikin jejin ita ma bata fasa bin ta ba, sauran Naggen suna gefe guda ko wacce na cin ciyayi wanda bisa kuskure tana can tana bin Saniya ɗaya tilo, sauran Naggen suka faɗa  cikin gonar wani manomi, a yunwace suka rufarwa albarkatun gonar. Cikin siririyar muryarta mai nuni da Yarintar ta, da kuma nuna cewa ita  ɗin zallar bafullatanar Yola ce ƴar Usul. "Waru! Waru! Waru" shi ne abin da yarinyar ke ta nanatawa cikin hausarta ta Fulani, yayinda Saniyar tuni tai mata nisa cikin gajiya wa da bin Saniyar ta tsaya a wajan wata gaɓar ruwa tana riƙe ƙugunta ta ce &q

Sexxy Boss Complete Hausa Novel

Image
SEXXY BOSS Complete Hausa Novel Written By Maman Teddy Posted by AiHausa   Novel Price 500 Category Hausa Ebooks Uploaded On 26 Jan, 2023 Upload Time 8:29 pm Hits 218 Views Author Maman Teddy Writer Group Nil Novel Genre Love ,  Romance Comment No Comments SEXXY BOSS LADY Complete Hausa Novel Written By Maman Teddy _ZARIA_ "Tafiya take zaf zaf zaf bata ko kallon gaban ta , idanun ta sun rufe a tayaya zata samu kuɗi don tayi jari ta gaji da zaman banzan da take , na ɗaya dai Makarantar ta gama shi wato secondary School , duk da tun da ta fara makaranta akaf rayuwar ta tun daga tashin ta har zuwa yi yanxu bata jin ta taɓa zaman aji sau talatin . Idan kina neman cikakkiyar un serious student to ita ɗin lamba ɗaya ce . Amma a idon duniya ganin mai ilimi suke mata ,saboda cika bakin ta , ga iya wasa kai . Bata cikakken dogon magana bata sa turanci ba a ciki , kasantuwar layin su wuraren cikin kasuwa ne duk ƴan ƙauye ne sai wanda basu yi ilimin zamani ba yasa suke mata kallon Wata irin